2 Tarihi 19:4 - Littafi Mai Tsarki4 Yehoshafat ya yi zamansa a Urushalima, ya sāke shiga jama'a, tun daga Biyer-sheba har zuwa ƙasar tuddai ta Ifraimu, ya komar da su zuwa wurin Ubangiji, Allah na kakanninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Yehoshafat ya zauna a Urushalima, ya kuma fita yana shiga cikin mutane daga Beyersheba zuwa ƙasar tudun Efraim ya kuma juyar da su ga Ubangiji Allah na kakanninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |