2 Tarihi 18:27 - Littafi Mai Tsarki27 Sai Mikaiya ya ce, “Idan har ka komo lafiya, wato Ubangiji bai yi magana da ni ba ke nan.” Sai ya ce, “Ku ji, ya ku jama'a duka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Mikahiya ya furta ya ce, “Idan har ka dawo lafiya, to, Ubangiji bai yi magana ta wurina ba.” Ya kuma ƙara da cewa, “Dukanku mutane, ku lura da maganata!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |