2 Tarihi 18:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sarkin Isra'ila fa ya ce wa Yehoshafat, “Ban faɗa maka ba, cewa ba zai yi annabcin alheri game da ni ba, sai na rashin alheri?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Sarkin Isra’ila ya ce wa Yehoshafat, “Ban faɗa maka cewa bai taɓa yin annabci wani abu mai kyau game da ni, in ba masifa ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |