2 Tarihi 17:10 - Littafi Mai Tsarki10 Tsoron Ubangiji kuwa ya kama dukan mulkokin ƙasashen da suke kewaye da Yahuza, har ba su iya fāɗa wa Yehoshafat da yaƙi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Tsoron Ubangiji ya kama dukan masarautun ƙasashen da suke kewaye da Yahuda, har ba su yi yaƙi da Yehoshafat ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |