2 Tarihi 16:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sa'an nan sarki Asa ya kawo dukan mutanen Yahuza, suka kwashe duwatsun da katakan da Ba'asha yake gina Rama da su, ya gina Geba da Mizfa da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Sa’an nan Sarki Asa ya kawo dukan mutanen Yahuda, suka kuma kwashe duwatsu da katako daga Rama waɗanda Ba’asha yake amfani da su. Da su ne Asa ya gina Geba da Mizfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |