2 Tarihi 16:13 - Littafi Mai Tsarki13 Asa fa ya rasu bayan shekara biyu da ciwon, a shekara ta arba'in da ɗaya ta mulkinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sa’an nan a shekara ta arba’in da ɗaya ta mulkinsa, Asa ya mutu ya kuma huta tare da kakanninsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |