2 Tarihi 15:7 - Littafi Mai Tsarki7 Amma ku sai ku yi ƙarfin hali, kada ku firgita, gama za a ba ku ladan aikinku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Amma game da ku, ku ƙarfafa kada ku fid da zuciya, gama za a ba ku ladan aikinku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Amariya, babban firist, shi ne zai shugabance ku a kan dukan al'amuran da suke na wajen Ubangiji. Zabadiya, ɗan Isma'ilu mai mulkin gidan Yahuza, shi ne shugabanku a kan dukan al'amuran da suke na wajen sarki. Lawiyawa kuwa su zama muhimman ma'aikatanku. Kada ku ji tsoro a cikin aikinku, Ubangiji kuwa ya kasance tare da masu gaskiya.”