2 Tarihi 15:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai suka rantse wa Ubangiji da murya mai ƙarfi, suna sowa, suna busa kakaki da ƙaho. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Suka yi rantsuwa ga Ubangiji da babbar murya, da ihu da garayu da ƙahoni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |