2 Tarihi 15:11 - Littafi Mai Tsarki11 A ran nan suka miƙa wa Ubangiji hadayun bijimai ɗari bakwai, da tumaki dubu bakwai (7,000) daga cikin ganimar da suka kwaso. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 A lokacin suka miƙa hadaya bijimai ɗari bakwai da tumaki da kuma awaki dubu bakwai ga Ubangiji daga ganimar da suka dawo da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |