2 Tarihi 14:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ya giggina birane masu kagara a Yahuza, gama ƙasar tana zaman lafiya. A waɗannan shekaru bai yi yaƙi da kowa ba, saboda Ubangiji ya kawo masa salama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ya gina biranen katanga na Yahuda, da yake ƙasar tana zaman lafiya. Babu wanda yake yaƙi da shi a waɗannan shekaru, gama Ubangiji ya ba shi hutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |