2 Tarihi 13:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ashe, ba ku sani ba, Ubangiji Allah na Isra'ila, ya ba da sarautar Isra'ila ga Dawuda, da 'ya'yansa maza har abada, ta wurin alkawarin gishiri? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ba ku san cewa Ubangiji, Allah na Isra’ila ya ba da sarautar Isra’ila ga Dawuda da zuriyarsa har abada ta wurin alkawarin gishiri ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |