2 Tarihi 13:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai Abaija ya hau kan Dutsen Zemarayim, wanda yake a ƙasar Ifraimu mai tuddai, ya ce, “Ku kasa kunne gare ni, ya Yerobowam da dukanku Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Abiya ya tsaya a Dutsen Zemarayim, a ƙasar tudu ta Efraim ya ce, “Yerobowam da dukan Isra’ila, ku saurare ni! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |