2 Tarihi 13:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sauran ayyukan Abaija, da al'amuransa, da jawabansa, an rubuta su a littafin tarihin annabi Iddo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sauran ayyukan sauratar Abiya, abin da ya yi da abin da ya faɗa, a rubuce suke a cikin rubuce-rubucen annabi Iddo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |