2 Tarihi 11:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai Ubangiji ya yi magana da Shemaiya, mutumin Allah, ya ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Amma wannan maganar Ubangiji ta zo ga Shemahiya mutumin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Bisa ga ka'idar da tsohonsa Dawuda ya tsara, sai Sulemanu ya karkasa firistoci ƙungiya ƙungiya domin su yi hidima, Lawiyawa kuma bisa ga matsayinsu na yin yabo da hidima a gaban firistoci, kamar yadda aka wajabta kowace rana. Matsaran ƙofa kuma aka karkasa su ƙungiya ƙungiya bisa ga yawan ƙofofin, gama haka Dawuda, mutumin Allah, ya umarta.