2 Tarihi 10:7 - Littafi Mai Tsarki7 Su kuwa suka ce masa, “Idan za ka nuna wa jama'ar nan alheri, ka daɗaɗa musu rai, ka kuma yi musu magana mai daɗi, za su zama barorinka har abada.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Suka amsa suka ce, “In za ka ji tausayi waɗannan mutane ka kuma gamshe su, ka kuma ba su amsar da ta dace, kullum za su zama bayinka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |