2 Tarihi 10:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sarki bai kasa kunne ga jama'ar ba, gama wannan al'amari, Allah ne ya aukar da shi, domin ya cika maganar da ya faɗa wa Yerobowam ɗan Nebat, ta bakin Ahaija Bashilone. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Saboda haka sarki bai saurari mutane ba, gama wannan juyin al’amura daga Allah ne, don a cika maganar Ubangiji da ya yi ga Yerobowam ɗan Nebat ta wurin Ahiya mutumin Shilo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |