2 Tarihi 1:9 - Littafi Mai Tsarki9 Yanzu fa ya Ubangiji Allah, alkawarin da ka yi wa tsohona ya cika, gama ka naɗa ni sarki a kan jama'a mai yawa kamar turɓaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 To, yanzu, ya Ubangiji Allah, ka cika alkawarin da ka yi ga mahaifina Dawuda yă tabbata, gama ka naɗa ni sarki a bisa mutanen da suka wuce ƙirge kamar ƙurar ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |