Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




2 Tarihi 1:16 - Littafi Mai Tsarki

16 Wakilan sarki suka ɗauki nauyin shigo da dawakai daga Masar da Kilikiya,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Aka shigo da dawakan Solomon daga Masar da kuma daga Kuye ’yan kasuwan fada suka saye su daga Kuye.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




2 Tarihi 1:16
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Dawakan Sulemanu, sayo su aka yi daga Masar, da dukan sauran ƙasashe.


Amma kada sarkin ya tattara wa kansa dawakai, kada kuma ya sa mutane su tafi Masar don su ƙaro masa dawakai, tun da yake Ubangiji ya riga ya yi muku kashedi da cewar, ‘Kada ku sāke komawa can.’


suka kuma shigo da karusai daga Masar. Suka riƙa sayar wa sarakunan Hittiyawa da na Suriyawa karusai a kan azurfa ɗari shida shida, kowane doki kuma a kan azurfa ɗari da hamsin.


Ke ƙaunatacciyata, kina ɗauke hankalina Kamar yadda goɗiya take ɗauke hankalin ingarmun karusan Fir'auna.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ