2 Tarihi 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 Daga nan sai Sulemanu ya taso daga masujadar da take Gibeyon inda alfarwa ta sujada take, ya zo Urushalima inda ya zauna yana mulkin Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sa’an nan Solomon ya tafi Urushalima daga masujadar kan tudu a Gibeyon, da kuma daga gaban Tentin Sujada. Ya kuma yi mulki a bisa Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |