2 Sarakuna 9:34 - Littafi Mai Tsarki34 Sa'an nan Yehu ya shiga gida, ya ci ya sha, ya ce, “Ku san yadda za ku yi da wannan la'ananniyar mace, ku binne ta, gama ita 'yar sarki ce.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Yehu ya shiga ya ci, ya kuma sha. Ya ce, “Ku san yadda za ku yi da la’ananniyan nan, ku binne ta, gama ’yar sarki ce.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |