2 Sarakuna 9:29 - Littafi Mai Tsarki29 Ahaziya ya ci sarautar Yahuza a shekara ta goma sha ɗaya ta sarautar Yehoram ɗan Ahab. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 (A shekara ta goma sha ɗaya ta Yoram ɗan Ahab, Ahaziya ya zama sarkin Yahuda.) အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |