2 Sarakuna 9:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sai Yehu ya ja bakansa da iyakar ƙarfinsa ya ɗirka wa Yehoram kibiya, ta sha zarar zuciyarsa, sai ya ɓingire cikin karusarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Sai Yehu ya ja bakansa ya harbi Yoram a tsakanin kafaɗunsa. Kibiyar ta same shi a zuciyarsa sai ya fāɗi a cikin keken yaƙinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |