2 Sarakuna 9:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai wani mutum ya hau doki ya tafi ya tarye su, ya ce, “Sarki ya ce, lafiya kuwa?” Sai Yehu ya ce, “Ina ruwanka da lafiya? Kewaya ka bi bayana.” Mai tsaro kuma ya ce, “Manzo ya kai wurinsu, amma bai komo ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Sai mahayin dokin ya hau, ya ruga, ya taryi Yehu, ya ce, “Ga abin da sarki ya ce, ‘Lafiya?’ ” Sai Yehu ya ce masa, “Ina ruwanka da zancen lafiya? Ka shiga layi.” Sai mai tsaron ya ce wa sarki, “Ɗan saƙon ya kai wurinsu, amma ba ya dawowa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |