2 Sarakuna 9:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sa'an nan Yehu ya hau karusarsa ya tafi Yezreyel, gama a can ne Yehoram yake kwance. Ahaziya Sarkin Yahuza ya gangara don ya gai da Yehoram. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sai ya tashi ya ɗauki keken yaƙinsa ya tafi Yezireyel gama Yoram yana hutawa a can. Ga kuma Ahaziya sarkin Yahuda ya je don yă gan shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |