2 Sarakuna 8:27 - Littafi Mai Tsarki27 Ya ɗauki halin gidan Ahab. Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji kamar yadda gidan Ahab ya yi, gama shi surukin gidan Ahab ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Ya bi gurbin gidan Ahab, ya yi mugunta a gaban Ubangiji yadda gida Ahab ta yi, gama yana da dangantaka ta aure da gidan Ahab. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |