2 Sarakuna 8:25 - Littafi Mai Tsarki25 A shekara ta goma sha biyu ta sarautar Yehoram ɗan Ahab Sarkin Isra'ila, Ahaziya ɗan Yoram Sarkin Yahuza, ya ci sarauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 A shekara ta goma sha biyu ta Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra’ila, Ahaziya ɗan Yehoram, sarkin Yahuda ya fara mulki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |