2 Sarakuna 8:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ya bi halin sarakunan Isra'ila, kamar yadda gidan Ahab ya yi, gama ya auri 'yar Ahab. Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ya bi gurbin sarakunan Isra’ila, yadda gidan Ahab ta yi, gama ya auri ’yar Ahab. Ya yi mugunta a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |