2 Sarakuna 6:5 - Littafi Mai Tsarki5 Amma sa'ad da ɗaya daga cikinsu yake saran wani gungume, sai ruwan gatarinsa ya kwaɓe ya fāɗa a ruwa. Sai ya yi ihu, ya ce, “Wayyo, maigida, me zan yi? Abin aro ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Yayinda ɗayansu yake cikin saran itace, sai kan gatarin ya fāɗi a ruwa, sai ya ce, “Kash, ranka yă daɗe, kayan aro ne fa!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |