2 Sarakuna 6:28 - Littafi Mai Tsarki28 Me yake damunki?” Sai ta amsa, ta ce, “Wannan mace ta ce mini, in kawo ɗana mu ci yau, gobe kuma mu ci nata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Sa’an nan ya tambaye ta ya ce, “Me ya faru?” Sai ta amsa ta ce, “Wannan mace ta ce mini, ‘Kawo ɗanki mu ci yau, gobe kuwa mu ci ɗana.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |