2 Sarakuna 6:27 - Littafi Mai Tsarki27 Shi kuwa ya ce, “Idan Ubangiji bai taimake ki ba, ƙaƙa zan yi, ni in taimake ki? Ina da alkama ne ko kuwa ina da ruwan inabi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Sai sarki ya amsa ya ce, “In Ubangiji bai taimake ki ba, me zan iya yi? Ina da hatsi ko ruwan inabin da zan ba ki ne?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |