2 Sarakuna 6:20 - Littafi Mai Tsarki20 Da shigarsu Samariya, sai Elisha, ya ce, “Ya Ubangiji, ka buɗe idanun mutanen nan su gani.” Ubangiji kuwa ya buɗe idanunsu, suka gani, ashe, suna tsakiyar Samariya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Bayan suka shiga birnin, sai Elisha ya ce, “Ubangiji, ka buɗe idanun mutanen nan don su gani.” Sa’an nan Ubangiji ya buɗe idanunsu suka ga kansu a tsakiyar Samariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |