2 Sarakuna 6:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sa'an nan Elisha ya ce musu, “Wannan ba ita ce hanyar ba, ba kuma gari ke nan ba, ku bi ni, ni kuwa in kai ku wurin mutumin da kuke nema.” Sai ya kai su Samariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Elisha ya ce musu, “Wannan ba ita ce hanyar ba, ba kuma gari ke nan ba, ku bi ni, zan kuwa kai ku wurin mutumin da kuke nema!” Sai ya kai su Samariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |