2 Sarakuna 5:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai ya tafi ya yi wanka har sau bakwai a Kogin Urdun bisa ga maganar annabin Allah, sai naman jikinsa ya warke ya zama kamar na ƙaramin yaro, ya tsarkaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Saboda haka Na’aman ya je ya nutse sau bakwai a Urdun, yadda mutumin Allah ya ce masa, sai fatarsa ta koma kamar ta ɗan yaro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |