2 Sarakuna 4:8 - Littafi Mai Tsarki8 Wata rana Elisha ya wuce zuwa Shunem inda wata mace take da zama, sai ta gayyace shi cin abinci. Don haka duk lokacin da ya bi ta wannan hanya, sai ya ratsa ta gidanta, ya ci abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Wata rana Elisha ya tafi Shunem. Akwai wata mai arziki a can wadda ta gayyace shi cin abinci. Sai ya zama duk lokacin da yake wucewa, yakan tsaya a can don cin abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |