2 Sarakuna 4:40 - Littafi Mai Tsarki40 Amma da suka ɗanɗana, sai suka ta da murya suka ce, “Ya mutumin Allah, akwai dafi a cikin tukunyar nan!” Ba su iya cin abincin ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Sai aka zuba wa mutanen faten, amma da suka fara ci, sai suka yi ihu suna cewa, “Ya mutumin Allah, akwai dafi a cikin tukunyan nan!” Suka kuwa kāsa ci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |