2 Sarakuna 4:28 - Littafi Mai Tsarki28 Matar ta ce masa, “Na roƙe ka ka ba ni ɗa ne? Ashe, ban ce maka kada ka ruɗe ni ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Sai ta tambaya shi ta ce, “Na roƙe ka ɗa ne, ranka yă daɗe? Ba na ce maka, ‘Kada ka sa in fara bege ba’?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |