2 Sarakuna 4:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sa'an nan ta aika a faɗa wa mijinta, ta ce, “Ka aiko mini ɗaya daga cikin barori da jaki domin in tafi wurin annabi Elisha, zan komo da sauri.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Ta kira mijinta ta ce, “Ina roƙonka ka aika mini da ɗaya daga cikin bayi da kuma jaka, don in yi sauri in je wurin mutumin Allah in dawo.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |