2 Sarakuna 3:26 - Littafi Mai Tsarki26 Da Sarkin Mowab ya ga yaƙin ya juya masa baya, sai ya zaɓi masu takobi ɗari bakwai ya kutsa kai a wajen ɓayar Sarkin Edom, amma suka kāsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Da sarkin Mowab ya ga yaƙi ya rinjaye shi, sai ya ɗauki mutane masu takobi ɗari bakwai, ya ratsa zuwa wajen sarkin Edom, amma ba su yi nasara ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |