16 Sai ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Ku haƙa kududdufai a kwarin nan.
16 ya kuma ce, “Ga abin da Ubangiji ya ce, zan cika kwarin nan da tafkunan ruwa.
Sa'an nan ya ce mata, “Ki tafi ki yi aron tandaye da yawa daga maƙwabtanki waɗanda ba kome a ciki.
Amma yanzu ku kawo mini makaɗin garaya.” Da makaɗin garaya ya kaɗa, sai ikon Ubangiji ya sauko a kan Elisha.
Ko da yake ba ku ga iska, ko ruwan sama ba, duk da haka kwarin zai cika da ruwa domin ku sha, ku da dabbobinku.’