2 Sarakuna 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 A shekara ta goma sha takwas ta sarautar Yehoshafat Sarkin Yahuza, Yehoram ɗan Ahab ya zama Sarkin Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara goma sha biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Yoram, ɗan Ahab ya zama sarki Isra’ila, a Samariya, a shekara ta goma sha takwas ta mulkin Yehoshafat, sarkin Yahuda, ya kuma yi mulki shekara goma sha biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |