2 Sarakuna 25:22 - Littafi Mai Tsarki22 A kan sauran waɗanda suka ragu a ƙasar Yahuza, waɗanda Sarkin Babila, Nebukadnezzar, ya bari, ya naɗa musu Gedaliya ɗan Ahikam, wato jikan Shafan, ya zama hakiminsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Nebukadnezzar sarkin Babilon ya zaɓi Gedaliya ɗan Ahikam, ɗan Shafan yă zama shugaban sauran mutanen da suka rage a Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |