2 Sarakuna 25:12 - Littafi Mai Tsarki12 Amma shugaban sojojin ya bar matalautan ƙasar su zama masu gyaran inabi, da masu noma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Amma hafsan ya bar waɗansu daga cikin mafiya talauci na ƙasar don su yi aiki a lambunan inabi da kuma gonaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Da suka gama aikin, sai suka kawo wa sarki da Yehoyada sauran kuɗin. Da waɗannan kuɗin aka yi tasoshi, da kayan girke-girke na Haikalin Ubangiji, da kuma kayan hidima da miƙa hadayu na ƙonawa, da tasoshi domin turare, da kwanoni na zinariya da na azurfa. Suka yi ta miƙa hadayu na ƙonawa a cikin Haikalin Ubangiji, dukan kwanakin Yehoyada.