9 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda tsohonsa ya yi.
9 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji yadda mahaifinsa ya yi.
Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji, gama ya aikata abubuwa masu banƙyama waɗanda al'umman da Ubangiji ya kora a gaban jama'ar Isra'ila suka aikata.
A zamaninsa ne sojojin Nebukadnezzar Sarkin Babila suka zo Urushalima, suka kewaye ta da yaƙi.
Sai ya yi ta kai da kawowa a cikin zakoki, Ya zama sagari, Ya koyi kamun nama, ya cinye mutane.
Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji kamar yadda tsohonsa, Manassa ya yi.
Ya bi halin tsohonsa duka. Ya bauta wa gumakan da tsohonsa ya bauta wa, ya kuma yi musu sujada.