19 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda Yehoyakim ya yi.
19 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji yadda Yehohiyakim ya yi.
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda dukan kakanninsa suka yi.
“Kai kuma ƙazantaccen mugu, yariman Isra'ila, ranarka ta zo, lokacin hukuncinka ya yi.
“Ni Ubangiji na ce, zan mai da Zadakiya Sarkin Yahuza, da sarakunansa, da sauran mutanen Urushalima da suka ragu a ƙasar, da mutanen da suka tafi Masar, kamar ruɓaɓɓen ɓauren nan da suka lalace har ba su ciwuwa.
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji Allahnsa. Bai nuna ladabi a gaban annabi Irmiya ba, wanda ya faɗa masa abin da Ubangiji ya ce.
Sarki Zadakiya ya aikata abin da yake mugu a gaban Ubangiji kamar yadda Sarki Yehoyakim ya yi.
Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji kamar yadda tsohonsa, Manassa ya yi.