2 Sarakuna 24:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sarkin Babila ya kai kamammu Babila, wato jarumawa dubu bakwai (7,000), masu sana'a da maƙera dubu ɗaya (1,000), dukansu ƙarfafa ne, sun isa zuwa yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sarkin Babilon kuma ya kwashe dukan mayaƙa dubu bakwai, ƙarfafu, shiryayyu don yaƙi, da masu sana’a, da maƙera dubu ɗaya, ya kai Babilon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |