2 Sarakuna 24:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ya tafi da Yekoniya a Babila, shi da tsohuwarsa, da fādawansa, da masu maƙami na ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Nebukadnezzar ya ɗauki Yehohiyacin ya kai bauta a Babilon. Ya kuma kwashe mahaifiyar sarki, da matansa, da fadawansa, da manyan mutanen ƙasar daga Urushalima ya kai Babilon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |