2 Sarakuna 23:22 - Littafi Mai Tsarki22 Gama ba a ƙara kiyaye Idin Ƙetarewa ba tun daga zamanin hakimai waɗanda suka yi hukuncin Isra'ila, ko a zamanin sarakunan Isra'ila da na Yahuza, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Ba a taɓa yin irin Bikin Ƙetarewa haka ba, tun zamanin da masu shari’a suke aiki a matsayin sarakuna, ko a kwanakin sarakunan Isra’ila, ko na Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |