2 Sarakuna 23:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sarki Yosiya kuwa ya umarci dukan mutane, ya ce, “Ku kiyaye Idin Ƙetarewa ga Ubangiji Allahnku kamar yadda aka rubuta a littafin alkawari.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sarkin ya ba da umarnin nan ga dukan mutane, cewa, “Ku yi Bikin Ƙetarewa ga Ubangiji Allahnku, yadda aka rubuta a Littafin Alkawari.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |