2 Sarakuna 23:17 - Littafi Mai Tsarki17 Ya kuma ce, “Kabarin wane ne wancan da nake gani?” Sai mutanen Betel suka ce masa, “Ai, kabarin annabin Allah ne wanda ya fito daga Yahuza ya yi annabcin waɗannan abubuwan da ka aikata gāba da bagaden Betel.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Sarkin ya yi tambaya, ya ce, “Wane kabari ke nan nake gani?” Mutanen birnin suka ce, “Ai, kabarin annabin Allah ne wanda ya fito daga Yahuda, shi ne ya yi annabcin waɗannan abubuwan da ka aikata gāba da bagaden Betel.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |