2 Sarakuna 22:1 - Littafi Mai Tsarki1 Yosiya yana da shekara takwas sa'ad da ya ci sarauta, ya yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yedida, 'yar Adaya na Bozkat. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Yosiya yana da shekara takwas sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Yedida ’yar Adahiya; mutuniyar Bozkat. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |